iqna

IQNA

IQNA - Majiyar kur'ani mai tsarki ta hubbaren  Abbas (AS) ta gudanar da jerin tarurrukan kur'ani na Muharram a wasu gundumomi na lardin Babila na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3493608    Ranar Watsawa : 2025/07/26

IQNA - Kashi na uku na shirin kur’ani na Amirul kur’ani na kasa karo na tara yana gudana a kasar Iraki, inda ake bayar da darussa kan karatun kur’ani mai tsarki a cikin salon Iraki da na Masar.
Lambar Labari: 3493550    Ranar Watsawa : 2025/07/15

IQNA - Ana aiwatar da shirin na ''Siraj Al-Riyahin'' ta yanar gizo ga yara ta hanyar kokarin Sashen karatun kur'ani mai tsarki na Fatima bint Asad (AS) da ke da alaka da hubbaren Abbas (AS).
Lambar Labari: 3492783    Ranar Watsawa : 2025/02/21

IQNA - Dubban masu ziyara a Karbala ma'ali ne suka gudanar da zaman makoki a ranar Alhamis 5 ga watan Disamba, a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan zagayowar ranar shahadar Sayyida Fatimah Zahra (AS) 'yar Manzon Allah (S.A.W) a hubbaren Husaini da Abbas
Lambar Labari: 3492331    Ranar Watsawa : 2024/12/06

IQNA – Taron makokin zagayowar ranar shahadar Sayyida Fatima Zahra (SA), an daga tutar Fatemi a wani biki a jami’ar Al-kawthar dake birnin Islamabad na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3492324    Ranar Watsawa : 2024/12/05

IQNA - Hamidreza Ahmadi, mai karatu na kasa da kasa, ya yaba da aikin Amir al-Qurra  na cibiyar kula da harkokin kur’ani mai tsarki ta haramin Abbasi.
Lambar Labari: 3491484    Ranar Watsawa : 2024/07/09

Tehran (IQNA) ana raba furanni a hubbaren Abul Fadl Abbas dan uwan Imam Hussain (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486471    Ranar Watsawa : 2021/10/25

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da gyaran tsoffin littafai da ke karkashin hubbaren (AS) ta gyara daruruwan kwafin littafai a cikin shekaru 10 a Iraki.
Lambar Labari: 3485647    Ranar Watsawa : 2021/02/13

Tehran (IQNA) yadda yanayi yanayi ya kasance a hubbaren Imam Hussain (AS) da kuma hubbaren Abbas (AS) wanda suke da tazara ta kilo mita 378.
Lambar Labari: 3485129    Ranar Watsawa : 2020/08/29

Bangaren kasa da kasa, cibiyar hubbaren Abbas ta girmama mata da suka nuna kwazo a bangaren ayyukan kur’ani mai tsarki a kasar.
Lambar Labari: 3482586    Ranar Watsawa : 2018/04/19

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ali Asgar Musawiyan matashi dan kasar Iran mai fasahar rubutu ya bayar da kyautar kwafin kur'ani ga hubbaren Abbas (AS).
Lambar Labari: 3481753    Ranar Watsawa : 2017/07/31

Bangaren kasa da kasa, wata gobara ta tashi a kusa dahubbaren Abbas (AS) da ke birnin Karbala mai alfarma.
Lambar Labari: 3481327    Ranar Watsawa : 2017/03/19

Bangaren kasa da kasa, wani jami’I a Iraki ya bayyana cewa adadin mutanen da suka isa Karbala zumin gidanar da taron ashura ya hura miyan hdu da rabi.
Lambar Labari: 3480848    Ranar Watsawa : 2016/10/12